J N I SAMINAKA SUN KASHE DAYA DAGA CIKIN DALIBAN --A MUSAYAN WUTA A KEBBI

Ad Code

SUN KASHE DAYA DAGA CIKIN DALIBAN --A MUSAYAN WUTA A KEBBI

     


 An kashe daya daga cikin daliban da ‘yan fashi suka sace a Kwalejin Gwamnatin Tarayya da ke Birnin-Yauri a jihar Kebbi.


 Abubakar AbdulKadir, mataimakin kwamandan rundunar hadin gwiwa a shiyyar arewa maso yamma, ya bayyana hakan ga manema labarai a ranar Juma’a.


 Ya kuma kara da cewa wasu mutum biyar da suka hada da dalibai hudu da wani malami sun samu kubuta daga hannun 'yan fashin.


        

      Har yanzu ba a tabbatar da yawan daliban da ‘yan bindigar suka sace yayin harin a ranar Alhamis da rana ba.



Post a Comment

0 Comments

J N I SAMINAKA