J N I SAMINAKA 'Hawan jini muguwar cuta ce'

Ad Code

'Hawan jini muguwar cuta ce'

Ana yi wa cutar hawan jini lakabi da cuta mai kisan mummuke, saboda ba kasafai take nuna alamomi a jikin mutane da dama da ke dauke da ita ba.
Wannan cuta na da hatsarin gaske, musamman ga wasu rukunin mata masu juna biyu, ta yadda har yakan janyo musu jijjiga.
Haka zalika cuta ce da ke shafar wasu muhimman gabobi na bil’adama, musamman idan ba a gano ta da wuri ba kuma ba a dauki matakan da suka dace ba.
A wannan mako, wanda ci gaban wanda ya gabata ne, mun tattauna ne da wata da ke fama da cutar hawan jini kan yadda abin yake.

Post a Comment

0 Comments

J N I SAMINAKA